Music:- Wazirin Rarara Malan Yayiwa Tsula Wayo (WakAr Komar Shekarau APC)

Masoya Wakokin Siyasa AsSalamu Alaikum Barka Ku Da Kasan Cew tare Da min A Cikin Wannan ShafI NamU N pressloaded.com Shafin Da Yayi Fice A Yanar Gixo. Ga Ata Sabuwar Waka Daga Naku Nakowa Dan Kwarai Madubin Dangi Wanda Allah Ya Baiwa Baiwar Waka A Sirrance, Wato (Alh Yahaiya Madawaki) Wazirn Rarara Wanda Kuka Fi Sani Da sun Ya’u Darakta Waka.

Bayan Komar Tsohon Gwamnan Kano Apc Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Jama’a Na Dubin Cewa za’ayiwa Jamiyar Apc Tawaye Zuwa Jamiyar PDP.

Ashe Ba Anan Take Ba Domin Ba Nan Gizo Ke Saka  Ba,  Ba Zato ba Tsammani Sai Gashi (Ml Ibrahim Shekarau) Ya Fice Daga PDP zuwa APC Bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso YaYi Sheka Zuwa PDP, Dawowar Shekarau APC Abin Ya GirguZa Jamiyar PDP.

Baya Ga Haka Yahaya Madawaki Ya Wannan Sabuwar Waka Ta Murnar Zuwansa APC DOmin Duk Main Son Uwa Dole YaSo Dant, Mawakin Yahaya MadawakI Yayiwa Wannan Waka Tashi Da Suna (Malan Yayiwa Tsula Wayo😁).

Hausawa sunce Waka A Bakin Mai Ita Tafi Dadi, Ga Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Naku Yahaya Madawaki.

Download Music Now
Ku Kasance Tare Damu A Koda Yaushe DOMin Samun Sababin Wakokin Siyasa Masu Zuwa A Shafin Pressloaded.com Minngode.

Comments(0)
Add Comment