Music Wazirin Rarara Abba Zaman Gida Dole  Sabuwar Waka


Assalamu alaikum, sunana yahaya madawaki wanda kukafi sani da Wazirin rara dauke da sabuwar waka ta mai taken ‘ABBA ZAMAN GIDA DOLE’

Kamar yadda na alkarwarta maku cewa zan saki wakar tun kwanakin baya toh yau na cika alkawari..

Sannan Ina ba dubban masoya na hakuri sakamakon rashin sakin wakar da wuri.

Ina godia ga dukkan masoya na a duk inda suke kuma da fatan zakuji dadin wakar daga naku wazirin rarara.

Download Music Now
source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.