Music Dan Chakaran Rarara Mai Mala Buni Ya Haye


Wannan Waka Dai #Salisu Dan Chakaran Rarara Ya Rerata Ne Ga Gwamnan Jahar Yobe State, Kamar Dai Yadda Ya Fada A Chan Baya A Cikin Wata Wakar Sa Da Yake Cewa A Daina Yin Shakku Komai Na Allah Ne Da Yardar Allah Mai Mala Buni Zayaci Ci Zabe.

Da Ikom Allah Kau Yau Gashi #Mai_Mala_buni Ya Zama Gwamnan Jahar Yobe state, Komai Na Allah Ne kamar Yadda Dai Muka Samu Sakon Daga Hazikin Mawakin #Salisu Dan Chakaran  Rarara Jahar Kano.

Kada Ku Gajiya Har Wayau Dai Dan Chakaran Rarara Na Kara Godiya A Gare Ku Domin Irin Soyayyar Da Kuke Nuna Mishi, Shima Ya Kara Da Cewa Allah Ya Saka Muku Da Alkairi Ameen.

Daga Naku Dan Chakaran Rarara Jahar Kano. Ga wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya.

Download Music Now

Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.