Music Rarara, Jamil Jadda Ado Gwanje, Afandaj, Alfazazi Ubban Abba Hawa Biyu Ganduje

Madallah Yanzu Yanzu Shahararun Mawakan Nan Nakku ko Nace Mawakan Siyasa  Sun Hada Kai Sun Rera Sabuwar Waka Mai Taken ( Uban Abba Hawa Biyu ).

Mawakan Su Rera Wannan  Waka Domin Nuna Kishin Su Ga Yadda ”Yan Kwankwasiya Ke Fafutikar Sai Sun Karya Gwamnatin Ganduje. 

Ga Sunayen Mawakan Dake Cikin Wakar Kamar Haka:-

(1) Rarara 

(2) Jamil Jadda 

(3) Alfazazi 

(4) Aminu Afandaz

(5) Ado Gwanje

(6) Ibrahim Ibrahim.

Da Dai Sauran Su Duk A Cikin Wakar:-

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.