Audio Sabuwar Wakar Naziru M Ahmad Allah Kar Ka Basu Sa’a Hasbunallahu 


Tab Wani Abu Sai Kanawa Kuringus Mawakan Kano Suyin Gangamin Da Ruwan Wakoki Kan Zaben Jahar Kano Da Ake Son Ayi Magudi.

Bayan Zaben Kano Da Aka Gudanar A Satin Da Ya Gabata Wanda Kwankwaso Mai Dubban Masoya Ya Jagoranta, Haka Kuma Kwankwaso Ya Zamo Babban Jagora A Fadin Duniya Baki Daya Ya Bukaci Matasa Su Tsaya Tsayin Daka Sai An Gudanar Sa Zaben Gaskiya AnFadi Wanda Yaci Zabe.

Al-Ummar Kanon Dabo Suyi Tururuwa Kan Sai Anbaiyanar da Gaskiya A Zaben Kano Domin Abba Kabir Yusuf Ne Wanda Kwankwaso Ya Kawo Ya Ci Zabe Amman Za’ayi Murdiya Wanda Zai Iya Zama Sanadiyat Haddasa FAda  Jahar Kano State.

Ga Sai Wakar Nan Sa Mawakin Yayi Kuji Daga Bakinsa.

Download Music Now
Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.