Music:- Wazirin Rarara Masu Gudu To Su Gudu

Sabuwar Waka Ke Nan, Daga Yahaya Madawakin ( Wazirin Rarara ) Yayi Wannan Waka Zuwaga Mahasadan Baba Buhari.

Yahaya Madawaki Hazikin Mawaki Ne Mazauni Naija State, A Cen Baya Yayi Wata Sabuwar Waka Mai Taken ( Ya Tsorata Yaki Zuwa America, Wakar Da Ta Zama Abibda Ta Zama Domin Ta Zagaya Duniya Kaf Jama’a Na Neman Wakar Suna Son Jin Yadda Mawakin Yayi Raddi Ga Atikulated.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar:-

(1) Masu Gudun To Su Gudu

(2) Kano Sai Ganduje.

(3) Kano Sai Baban Abbah.

(4) Sai Buhari Tsoho Mai Gyara Zaman Su.

(5) baba Buhari Zai Sanya Ido.

(6) Wai Jahar Naija Ga Tambaya.

(7) Buhari Ya Kashe Zabe Dan Lukuti Ne A Kasa.

Kadan ke Nan Daga Cikin Wakar Tasa Allah Kara Mashi Vasiri Da Kaifin Kwakwalwa Ameen.

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

By Uthman Kharophy.

Leave A Reply

Your email address will not be published.