Music:- Rarara Munshiga Next Level ( Sabuwar Waka )

Assalamu Alaikum Masoya Wakokin Daudah Adamu Kahutu Wanda Kukafi Sanih Da Suna, ( Rarara ) Mawakin Da Yayi Fice A Cikin Najeriya Baki Daya.

Harwayau Dai Rarara Ya Sake Fitar Muku Da Wata Sabuwar Waka Mai Taken ( Munshiga Next Level ).

Wannan Waka Ya Rerata Tareda Sauran Abukan Aikin Sa Kamar Haka:-

(1) Rarara

(2) Baban chinedu

(3) Fati Kawo

Duk A Cikin Wakar Ta ( Munshiga Next Level Ga Dama ).

Ga Baitin Wakar Kamar Haka:-

(1) Munshiga Next Level 

(2) Jirgin Fito Buhari

(3) Hana Karya Baba Buhari.

(4) Gamu A Next Level.

(5) Yau Munshiga next Level.

Download Music Now
Ga Wakar nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.