Music:- Aminu Afandaj Karshen PDP Yazo ( Na Rarara )


Ga Wata Sabuwar Waka Daga Manager Na Rarara Wanda Ya Kasance Shine Keyiwa Rarara Kida Ta Editing Na Wakokin Audio Da Video.

Kurike Da Sunan Mawakin Naku ( Aminu Afandaj  Na Rarara ).

Aminu Afandaj Yayi Wannan Waka Kan Shan Kashi Da PDP Ta Sha A Wannan Zabe Na 2019 32-02-2019  Ga Jamiyar APC Mai Mulki.

Munayimu Ku Fatan Al-Kairi Kusha Sauraro Lafiya, Kada Kumanata Zaku Bibiyomu A Nan Shafin PressHausa.Com Har Kullin Don Samun Sababin Wakokin Siyasa.

Allah Ya Karawa Aminu Afandaj Basira Da Daukaka Da Farin jini A Idon Duniya.

Download Music
Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.