Music:- Rarara Ligidi Ka Kiyayi Fushin Talaka ( Sabuwar Wakar Rarara )


Ina Kuke Masoyan Wakokin Shahararren Mawakin Nan Na Siyasar Wanda Yayi Five A Duk Fadin Duniya.

A Yau Munzo Muku Da Wata Sabuwar Wakar Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara Wadda Ya Ya Rera Kan Atiku Da Cewa Zaben 2019 Bana Kude Bane Ba, Talajawa ‘Yan Ci Zasu Bi.

A Cikin Wakar Tasa Zakuji India Mawakin Rarara ke Bayani Kan Cewa (Kuri’ar Talakawa  Ta Baba Buhari CE  Atiku Ka Kiyayi Fushin Talakawa ).

A kwanakin Baya (Alh Atiku Turakin Adamawa ) Ya Taya Rarara Kan Kudi Naira Na Gugar Naira Har Naira miliyan 10, Domin Ya Dawo Fatin PDP Amman Hakkan Baiyu Ba. Rarara Ya Sheda NASA Cewa ‘Yanci Yake Ba Kudi Ba.

Download Music Now

Ga Dai Wakar Nan Ku Saurari Mawakin Da Kunnayen Ku Kuji.

Leave A Reply

Your email address will not be published.