Video:- Rarara Tsula Ya Shiga Tsillah Tsillah New

Dauda Kahutu Rarara Ya Sake Sakin Sabon Video Wakarsa Da Ta Gabata  A Makwanin Da Suka Shude Bayan, Yayi Wakar Mai Taken (Tsula Yashiga Tsillah Tsillah).
A Yau Dai Muna Dauke Da Video Wakar Kamar Yadda Mukayi Post Na Audio Wakar A Kwanankin Baya.

 Cikin Ikon Allah mawakin Rarara Ya Saki Wannan Sabon Videon Ne Inda wakilin Mu Na Pressloaded.com (Umar Ibraheem G-Star) Ya Zanta Dashi A Lokacin Da Ya Kai Masa Ziyara A Ofishin Su, Inda Ya Tarar Da Sauran Mawakan  A Cikin Farfajiyar Wajen Da Suke Aiki.

Shiga Nan:- Download Wakar Rarara Baba Buhari Dodar mp3

Mawakan Na Siyasa Sunyima Wakilin Namu (Umar Ibraheem G-star) Tarbo Hannu Biyu-Biyu Wanda Mawakan Sun Hada Da.

(1) Dauda Kahutu Rarara

(2) Jamil Jadda Dan Garko

(3) Aminu Afandaj

(4) Yahaya Madawa

(5) Isyaku Forest

(6) Dan Chakaren Rarara

Munayimu su, Fatan Alkairi Allah Ya Kara Dauka-Ka Ya Kuma Kiyaye su Da Sauran Musulmai Baku Daya.

Ga Video Nan Kasa Said Ku Sauke A Kan Wayoyin Ku Na Hannu.

Download Video Now

Source:- www.PressLoaded.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.