Music:- Rarara Baba Buhari Dodar, ( Su Tsula ‘Yan Biyu Babu)

0

Barka Da Zuwa Bakon Mu Na PressLoaded.Com Babu Shakka Wannan Lokaci Na Siyasa Zaku More Sababin Wakokin Siyasa Cikin Lokaci Da Zaran An Fitar Da Waka To Zaku Sameta A Nan Cikin Time, Kamar Dai Yadda Mukayi Fice A Fagen Post Na Wakokin Siyasa.

Yau Fa Masu Abune Da Kansu Suka Zo, Wannan It a CE Sabuaar Wakar Da Shahararen Mawakin nan Na Siyasa Wanda Yayi Fice A Duniyar Mawakan Siyasa (Dauda Kahutu Rarara), Shine Yau Dauke Da Sabuwar Wakarsa Mai Taken (Baba Buhari Dodar).

Dauda Adamu Kahutu Rarara Yayi Bakam Ne Ya Zura Ido, Domin Ganin Yadda Zaben Primary Election Zai Kasance A Fannoni APC Da PDP Sai Gashi Allah Da Ikon Sa Yasa An Kawo Karshen Zaben Na Share Fage.

A Cikin Wakar Tasa Zakuji Inda Mawakin Yayi Sharhi Kan  Wa’yan Da Suka Bar Jam’iyar APC Zuwa PDP Domin Su Samu Tik-Tin Tsaida Su Takara, Amman Sun Tashi Tutar Babu Sunyi Jifar Burgun Uban Wani.

Zakuji Mawakin Yadda Yayi Musu Zigidir Ya Fede Su Daga Bindi Izuwa Wutsiya Tamkar Ranar Wanka.

Rarara Yayi Sharhi Kan Wa’Yan Nan Mutane Kamar Haka:-

(1) Kwankwaso

(2) Tambuwal 

(3) Atika Ta Taraba (Aisha Al-Hassan)

(4) Bukola Saraki.

(5) Na Delu

Ga Wakar Nan Kasa Ku Suburbudi Download A Sha Sauraro Lafiya.

Notice:- Masu Copy Zuwa Wani Shafi Bamu Hana Ba Amman Dan Allah Ya Rinks Sa Back Link Mungode Allah Ya Bamu Sa’a.

Shiga Nan:- Domin Sauke Android App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Source @ www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.