Music:- Hamisu Breaker Labarin So mp3

Assalamu Alaikum Maziyartan Shafin Pressloaded.com A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Ta Jarumin Hazikin Mawaki (Hamisu Breaker).

Hamisu Breaker Sabon Matashin Mawaki Ne Daga Cikin Ma’sana’antar Kannywood Dake Tasowa Kuma Yayi Fice A Cikin Kannywood Hausa.

Wannan Waka Mai Taken (Labaran So) Waka CE Da Duk Mai Soyayya Ko Son Wata Ya Kamata Ya Saurari Wakar Domin Akwai Abin lura A Cikinta.

Idan Kuka Saurari Mawakin Zakuji Iron Fadi Tashin Da Yayi Game Da Wata yarinya Da Take So, Kuma A Ran Budurwar Babu Son Shi A Cikin Ranata, Baban yarinyar Be Me Son Sa Domin Yane Karban Abinsa.

A Kwana A Tashi Bar Allah Yasa Yafara Fahimtar mahaifin yarinyar Yane Son Shi Me Don Abin Hannun Sa A Ranar Guda Ya Fahimci Cewa Kawai Wawusar Sa Mahaifin Yarin Yar Keyi,

Ga Dai Wakar Nan Ku Saurari Mawakin Da Kunnayen Ku.

Shiga Nan:- Domin Sauke Android App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.