Music:- Hamisu Breaker Mai Tafiya Masoyiya

Assalamu Alaikum Masoya Maziyartan Wannan Shafi Namu Na Press loaded.com Lamar Dai Yadda Kuka Sani Cewa Mun Ja Baya Wajen Dora Wakokin Hausa Domin  wasu ‘Yan Dalilai Da Suka Task A Kwanakin Baya.

Yanzu Da Ikon Allah Komai Yazo Karshe Da Yardar Allah, Zakuci Gaba Amman A Hankali Zamu Dinga Kawo Muku Su Jipa Jipa.

Ga Wata Sabuwar Wakar Daga Yaro Mai tashi A Yanzu A Harakar Kannywood (Hamish Breaker), Wannan Wakar Yamata Lakabi Da Suna (Mai Tafiya).

Fatan Sauraro Lafiya Masoyan Breaker. Rike da Mawakin Naka (Breaker Dorayi).

Kuyi Share Pls.

Shiga Nan:- Domin Sauke Andros App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Source www.PressLoaded.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.