Music:- Hamisu Breaker Kasata, (‘Yan Siyasa)

Haziki Mawaki Hamisu Breaker Ya Rera WannN Waka Ne, Ga ‘Yan Siyasa Dake Maida Samari ‘Yan Jagaliya.

Idan Mai Sauraro Yayi Download WannN Waka Zai Fahimci cewa  Abinda Mawakin Me Fada Gaskiya Ne,.

Tabbas Mawakin Yayi Zurfin Tinani Kan Abjnda Me Faruwa ne a Lokacin Siyaysa Idan Ya Zo Kusa, Babu Shakka Duk Samari Suka Tashi Tsaye Suka San ‘Yan cin Kansu Toh Za’a Rage Kashe Kashen Rayuka.

A in dai Da Mawakin Me pada A Kwai Ilimi A Ciki Ganin Yadda Akeyiwa ‘Yan Uwan My Kisan Mummuke Wanda Va Gaira Ba Dalili, Su Kuwa Masu Kudi Su Kwashe ‘Yan Su, Su Kaisu Kasar Waje Sai Abgana Zabe Su Kuma Sukeda Wayo Da Son ‘Ya ‘ya.

Allah Yasa Mugane Gaskiya Ameen Ga Wakar Nan Ku Daukota Ku Saurari Mawakin.

Shiga Nan:- Domin Sauke Android App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Source www.pRessloaded.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.