Music:- Wakar Sobon Gwamnan Gusau Wanda Zai Gaji Shehi “Muktar Idiris” (By Jamil Jadda)

Sabuwar Wakar Abdulaziz Yari ke Nan Wadda Aka Shirya Visa Dan Takarar Sa Da Take Son Ya Gajeshi Ya Zama Sabon Gwamnan Zamfara Da Yardar Allah A Jamiyar Apc Mai Adalci.

Sunan Wannan Sabon Gwamnan Zamfara Shine (Muktar Idris) Shine Gwamnan Gusau Ya Kawo Wanda Zai Kasance Ya Gajeshi  Da Yardar Allah.

Shima Afagen Kyautatawa Babu Kamar Shi Makura Ne Yaneyi Ba Don A Fadaba Shehi Ya Fadi Muktar Be Domin Shi Yafi Chanchanta Kuma Shi  Talakawa Me So Domin Chanchanta Da Kimantawa.

Mukatar Idiris Mai Tausayin Talakawa ne Haka Kuma Shehi Ya Zabeshi Ne Ba Don Yafi Kowaba Don Chanchanta Ne Ya Zabeshi.

Wakar Dai Jamil Jadda Na Garko Ya Rerata Abisa la’akari Da Son Da Talakawa Kema Muktar Idris Shehi Shi Ya Fada Talakawa Ma Haka, Fatan Alkairi Allah Ya Kara Basira (Jamail Jadda Na Garko).

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.