Video:- Rarara Bai Mutuba Daga (Dan Chakaren Rarara )


Jama’a Assalamu Alaikum Da Fatan Kowa Yana Lafiya, Jama’a Da Dama Suna Ta Ce-Cekuce Kan Cewa Shahararen Mawakin Nan Siyasa (Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara) Suna Cewa Ya Mutu.

Maganar Gaskiya (Rarara) Yane Nan A Raye Daram Lafiyar Sa Kalau Sai Koshin Lafiya, Kamar Yadda Kuke Cikin Koshin Lafiya.

Ga Dai  Sabon Video Nan Nashi Daga Yaron Sa (Dan Chakaren Rarara ) Da Ya Fitar Kan Wanna ce-Cekucen Da Jama’a Ke Tayi Kan Cewa Ya Mutu, Ita Dai Duniya Dole Ne A Barta Idan Lokaci Yayi. 

Rarara Dai Yane Nan A Raye Ga Video Nan Kuyi Download  Ku Kallah. zaku Iya Kwallon Sa A  YouTube Channel, Domin Samun Sababin Videos Da Labarai Ciki. Lokaci Sai Kuyi Subscribe Na Wannan Channel (Babbar Magana TV )


Mungode Allah Ya Amsa Dukkan Ibadun Mu A Cikin Wannan Wata Na Ramadan Ameen.

Sanar-ruwa Daga (Dan Chakaren Rarara).

Leave A Reply

Your email address will not be published.