- Advertisement -

Bidiyo/Audio Sheak Sani Yahaya Jingir Ya Soki “Kabiru Gombe Da Bala Lau” 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Babbar Magana Yau Sheak “Jingir ” Da Sukar Kabiru Gombe Da Shida “Bala Lau”.

A Gaskiya Wannan Al’amari Ya Daurema Jama’a Kai, Ya Kamata Ku Manyan Izala Kufito Filin Media Ku Shedawa Duniya Cewa Abinda A Ke Cece Kuce Ba Gaskiya Bane.

Domin Jama’a Sudaina Zargin Ku Da Cewa Kun Samu Sababni A Tsakanin Ku, Domin Abin. Kunya Ne Ace Musulmai Da Kansu Suna Hayaniya. babu Zaman Lafiya A Tsakanin Mu.

Dan Allah Muna Rokon Ku ‘Yan Uwa Maziyartan Wannan Shafi Namu Na Pressloaded. Com Daku yi Share Na Wannan post Zuwa Facebook, Instagram, Twitter, Da Dai Sauran Su, Domin Su Fito Fili Suyimana Bayani abinda Ke Tsakanin Su.

Ku Kalli Video Wannan A YouTube.Com

Download And Listen this Audio:-

DOWNLOAD AUDIO MP3

© Sunnahmedia.com.ng

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.