Music:- Jadda Na Garko Iska Rahama Ga Dan Adam

Jadda Na Garko :- Ke Dauke Da Wakar Da Allah Yayimuna Li’ima A Garemu ‘Yan Adam, Waka CE Mai Taken ( Iska Raham Ga Dan Adam ).

Mawkin Yayi Kashedi A Cikin Wakarsa inda Yake Cewa ( Iska Rahama Ha Dan Adam ) Domin Idan Daya Ake Wani Bazai Iya Sayaba, Domin Da A CE “Isaka”  Saya Ake Da Bamu Maida Shekara Ba.

Iska:- Babbar Ni’ima Ce , Ga Dan Adam Shakar Iska ba Wanda Zai Cemaka Kadai  Shakan Sa. Da Ace Gwamnati Ke Da Ikon Iska Da Bazamu Sakeba.

Wannan Waka Gamai Ilimi Da Nazari Ga Irin Mu’uzozin da Allah Yayimun Ke Gane Abinda Mawakin Ke Nufi, Ya Zama Dole Muyi Godiya Ga Allah Domin Duk Abinda muke Shaka Ba Saya Muke Ba.

Allah Ya Karama ( Jadda Na Garko ) Ilimi Da Hazaka, Domin A Kullin Yane Godiya Ga Irin Rahamar Uban Gijib Mu, Ayi  Download A Sha Sauraro Lafiya.

Download MP3 now

Leave A Reply

Your email address will not be published.