Hotunan:- Kyakyawan Hotunan Ado Isah Gwanja Ke Nan Na Wannan Mako

Wannan Kyawawan Hotunan Shahararen Mawakin Da Ya Yi Fice A Cikin Duniya Ta Fannin Kawar Mata Da Maza.

Allah Ya Bashi Basira Ba Yadda Za’a Domin Idan Allah Ya Baka Toh Ba Wanda Ya Isa Ya Hana Maka.

wannan Kadan Daga Cikin Kyawawan Hotunan Ado Isah Gwanja Ke Nan.

Bazama Ba Tsayi An Sace Uwar Barawo Inji Ado Gwanja, Ku Kasan Kunnen Ku Ku Saurari Sababin Wakokin Da Zai Fito Da Su Ma Su Zafi.

A Koda Yashe “Ado Gwanja” Yane Bawa Masoyansa Hakuri Na Rashin Samun Cikake Lokaci, Don Daukan Waya Da Ake Kiranshi.

Haka Kuma Ya Kara Da Cewa Dan Allah A Ci Gaba Da Hakuri Sababin Wakokinsa Na Nan Zuwa Insha Allah.

Wannan Kadan Daga Cikin Kyawawan Hotunan “Ado Gwanja” Ke Nan Ku Kasan Tare Damu a Kowane Lokaci Domin Download Na Sababin Wakokinsa Masu Zuwa.

Gargadi:- Ba’a Yarda Wani Ko Wata Yayi Copy Na Wanan Post Ba. zuwa Wani Shafi Ko Whatsapp Groups Batare Da Ya Sanya Wannan Alamar Ba Ta.

source From ‘www.Pressloaded.com’

Idan Ka Copy Kuma Baka Sanya Wannan Alamar Ba Toh Da Kaida Allah Muddin Muna Da Hakki A Ciki To Bamu Yafeba.

Itz Me Umar Ibraheem G-star mym

call Admin @ Contact Us Page If You Need Any Help.

Leave A Reply

Your email address will not be published.