Sababin Film Masu Fitowa Na Adam A Zango 2017 (“See In”)

Sababin Fina Finnai Masu Zuwa Na 2017 Daga Babban Jarumin Nan Mai Suna Adam A Zango Na Wannan Shekara Ta 2017.

Adam A Zango Ya Kashe Kudade Masu Din Bin Yawa Fiya Sa Yadda Jama’a Suke Tinani, A Cewar Bakin Shi Jarumin Adam A Zango Ya Kashe Tsabar Kudi Sama Da Naira Miliyan 15 Domin Ganin Cewa Film Din Sun Haskaka So Sai A Fadin Duniya.

Ga Wa’Yan Nan Fina Finnai Da Zasu Fito Kamar Haka.


Gwaska Film Return 2017


Madugu Film Return 2017

Da Dai Sauran Su Domin Film Din Da Zasu Fito A Wannan Shekara Suna Sama Da Guda (5) Dukkan Su Adam A Zango Ne Ke Bada Umurni A Cikin su.

Wa’yan Nan Fina Finnai Da Kuke Gani Anyi Itifaki A Dukkan Kannywood Film Ba’a Taba Samun Darakta Da Yayi Daraktin Din Film Din Da Ya Wuce Su Ba.

Daraktoci kamar Irin Su :-

Darakta:- Hassan Gist
=>
Darakta:- Hafizu Bello
=>
Darakta:- Aminu Saira.

Da Dai Sauran Daraktoci Na Kannywood Film Sun Jinjinawa Jarumin Adam A Zango A Kan Irin Hikima Da Faha Da Yayi A Wajen Fitowa Da Wa’yan Nan Finafinnai.

Wa’yannan Fina Finnai An Haska Su A Gurare Daban Daban Kamar Izuwa Wasu Kasashen Ketare Dake Kusanci Da Najeriya.

ku Kasance Tare Damu Domin Sannin Fitowar Fina Finnain Masu Zuwa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.