Mawaki:- Abdul Smart Ya Fitar Da Ranar Da Zai kasance Ango

Jama’a Barkan Mu Da yau, Dafarko Dai Ga Mahiman Kannun Labaran Namu Kamar Haka.

Kunji Cewa Abdul Smart Zai Kasance Cikin Ma’Aurata A Ranar 09/07/2017

Wannan Labari Yabiyo Bayane A Wani Taro Da Shahararun Mawakan Kannywood Hausa Film Sunka Gabatar A Kano Inda Ya Tashi Tsaye Fitar Da Wannan Ranar Da Zai Kasance Ya Fita Daga Cikin Layin Gwagware.

Abdul Smart Yaro ne Matashi Da Yayi Suna A Fagen Waka A Masana Antar Kannywood Industry.

kafin Nan Bara Muleka Wajen Mai Gidansa Suwaye Suka Renesa, Duk Da Sanin Ku Ne Cewa Abdul Smart Mawakine A Gidan Kannywood.

Tabbas Abdul Smart Yane Da Uban Gida Da Ya Renesa A Fagen Waka. Wannan Ba Kowa Bane Face Nura M Inuwa Shine Ya Renesa A Fagen Waka.

Kuma A Yanzu Haka Suna Nan Suna Gan Gamin Bikin Auren Da Zai Gudana Na Abdul Smart A Ranar 09/07/2017 Wata Mai Zunwa Insha Allah.

Muna Fatan Allah Yasa Ayi cikin Jinkiri Da Limana Ameen Suma Ameen.

Masoyansa Sai Ku Kasance Tare Damu A Koda Yaushe Domin Jin Yadda Bikin Zai Kasance Bayan Hidimar Sallah A Ranar 09/07/2017

Wassalm….. By aka Pressloaded.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.