( Sad Video ) Mutuwar Jamila Nagudu Daga Horo-Dan-Mama

Innahlillahi Wainnah Ilaihi Rajiun.
kulli Nafsin Za’ikatul Maut.

Jama’a Barkan Mu Da Warhaka Barkan Mu Da Sake Saduwa Da Ku A Dai Dai Wannan Lokaci.

Kamar Yadda Kuke Jin. Jita Jita Cewa Wai Fitaciyar ‘yar Wasannan Ta Hausa Film Industry Wai Allah Yayi Mata Cikawa To Gaskiyar Lamari Ba Haka Bane Tana Nan Lafiyar Ta Kalau, Kamar Yadda Kai Makaranci Wannan Labari Kake Lafiya Qakalu.

Abun Da Yasa Jama’a Ke Cewa ‘Allah Yayi Mata Cikawa’ Shine Tayi Tafiya Daga kaduna Zuwa Zariya Wajen Biki,
wanna Shine Yasa Ake Cewa ‘Allah Ya Mata Cikawa’

Dan Allah Muna Kira Ga ‘yan Uwa Musulmai Masuyin Haka Su Daina Yin Hakan Ba Kyau, Annasan Da Cewa Mutuwa Tana Saman Kan Kowa Amman A Daina Yiwa Mutun Karyar Mutuwa,

Ga Video Nan Ku Kallah Ku Tabbatar Cewa Eh Lallai Jamila Nagudu Tana Nan Lafiyar Ta Kalau.

Press Download And Watch After Downloading

DOWNLOAD VIDEO NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.