[ Fatawan ] Yaro mai Kwaikwayon wa’azin Shek kabiru Gombe Video

Wannan yaro Dai Bai Kasa Ga Shekara 7 zuwa 8 Amman Allah Ya Bashi Ilimi Da Wayo Da Fahimtar Yadda Manyansa Ke Gudanar Da Fatawa A Kan Mambari. Shi Dai Wannan Yaro Yane Kwaikwayon Ml Shek Kabiru Gombe Ne.
Da Irin Yadda Kabiru Gombe Ke Fatawa Idan Ya Hau Mumbari.

Ga Video Nan Kuyi Download Ku Kallah Kuga Yadda Yaron Ya Zare Dantse A Gabam Jama’a Yane Kwai Kwayon Manyansa.

Download And Watch It……..

DOWNLOAD VIDEO NOW

Comments are closed.