[ Video ] Za’aci Gaba Da Film Din Dan Kuka A Birni Inji “Adam A Zango”

Za’aci Gaba Da Film Din Dan Kuka A Birni Yau 4/05/2017
Kamar Yadda Munka Samu Labari Cewa Lallai Film Din Dan Kuka Za’aci Gaba Da Gudanar Dashi Kikin Ikon Allah,.

Jarumman Sun Kara Da Cewa Dan Allah Suna Bukatar Addu’ar Ku Allah Ya Basu Ikon Kammala Film Din.

Haka Kuma Sun Baiyana Cewa Film Din Zai Kasance Sai Ya Fi Part 1 Da Fart 2 Kyan Kallow, Don Haka Jama’a Saiku Tattake Ku Bada Taku Gun Muwa Zuwa Gare su.

Ga Video Kuma Munzo Muku Da Shi Inda Suke Nuni Da Cewa Eh Lallai Film Din Zai Ci Gaba Da IzininAllah
.

Downlaod Blow and Wach……!!

Download Za_aci_Gaba_Da_Film_Din_Dan_Kuka_A_Birni MP3

DOWNLOAD VIDEO NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.