[ Photo’s ] Hotunan Bikin Auren Nura M Inuwa Tare Da Rarara Da Kuma Adam A Zango

Asslamu Alaikum ‘yan Uwa Maziyar Tan Shafin Mu Barkan Ku Da warhaka Barkan Mu Da Sake Saduwa Daku A Yau.

Kunji Cew shahararen Mawakin Nan Nura M Inuwa Mawakin Kannywood Industry Yayi Aure a Ranar 29/04/2017,

kuma Allah Da Ikonsa Anyi Biki Lafiya Antashi Lafiya, Ga Wasu Hotonan Bikin Yadda Ya Gudana Kamar Haka.

Haka Kuma Kunji Cewa Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Ya Halarci Bikin, Wato Ba Kowa Bane Face Dauda Adamu Kahutu Wanda Aka Fi Sani Da Rarara .

Haka Kuma Zalika Jigo Uban Tafiya Kayi Naka Kayi Na Yaro Masoyan Samari Da ‘yan mata Da Dukkan jama’a Baki Daya wato Adam A ZAngo Best Actor In Kannywood Industry.

Shima yanuna Tasa MurNa Da Farin Ciki A wannan Aure Da Dan Uwasu Yayi.

Ga Hoton Rarara Da Kuma Hoton Adam A Zango A Inda Suka Tattake Sukayi Hoto Tare Da Ango Nura M Inuwa

Sai Kuma Salo uban Salo Musician Soyayya Mawakin Da Yake Rera Waka Cikin Limana Da Kwanciyar Hankali,

Umar M Sharif

Idan Ka Saurari Wakarsa Zakaji Ta Tamkar Labarine yake Basuwa, Shima Yayi Murna Da Allah Ya Gwada mishi Dan Uwansa Aminin
Sa Yayi Aure

Kazalika Sai Ango Rankatakam Shi Da Amaryar Sa

Wannan Hoto ne Da Ango Yaso Yayi Selfie Da Kansa Sai Kuma Wani Yazo Ya Shoot dinsu Ga Baki Daya.

kana Ga Wani Hoto Na Adam A Zango Da shida Abokinsa.

Toh jama’a Fatan Mu Dai a Nan Shine Allah Ya Bawa Ango Da Amarya Zan Lafiya Ameen Suma Ameen.

Shi Kuma Angogu Don Kusan A Kwai Ango Da Kuma Angogu To Kai Angogu Sannun Ka Da Fama Dole Agodema Angogu Don Yafi Ango Shan…….!!

Make Comment Blow Please If You Love This Post…..

Comments are closed.