[ Weeding ] Sarki Mai FKD Ali Nihu Ya Taya Nura M Inuwa Murnar Dauren Auren Sa

happy Weeding Day Nura M Inuwa Hausa Musician,Singer

Jarumin Wasan Hausa Film Kuma Jigo Uban Tafiya Mai FKD Ali Nuhu Ya Taya Shahararen Mawakin Nan Na Hausa Industry Wato Nura M Inuwa Murnar Walimar Daurin Aurensa Da Aka Yi Jiya Asabat 29th April 2017 A Garin Katsina.

Haka Kuma Jigo Uban Tafiya Mai FKD Jarumin Ya Tura Sakon Murnarsa Gami Da Fatan Alkhairi Zuwa Ga Dan Uwansa Nura M Inuwa Ta Hanyar Shafinsa Na Instagram Inda Yayi Masa Fatan Alkhairi Gami Da Samun Zuri’a Ta Gari Da Kuma Rayuwa Mai albarka Da Shida Amaryar sa Uwar Gida,

Toh Jama Yanzu Kam Nura M Inuwa Ya Wuce Tsaran Layin Gwagware, Muna Mishi Fatan Alkairi Allah Ya Zaunar Da su Lapiya Da Shida Amaryar sa Ameen.

More Music Loading…………………74% Soon

Stay With Us……………………..

Comments are closed.