- Advertisement -

Umar M Sharif Da Ado Isah Gwanja Zasi Barshe Gumi A Garin Sokoto

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Shahararun Mawakan Kannywood Hausa Film Industry Zasu Barshe Gumi A Harin Sokoto State.

Wannan Bayani Ya Biyo Baya Ne Gab Da Gama Bikin Wasan Auren Nura M Inuwa Jiya 29/04/2017, Inda Sukayi Bayani Zasu Halarci Garin Sokoto State Wajen Wasa.

Wannan Wasa Za’ayi Ta Ne Acikin Garin Sokoto City A Ranar 1/05/2017
Gobe Ke Nan Insha Allah Idan Muna Cikin Masu Yawan Rai.


Ado Isah Gwanja

Sai Kuma Uban Tafiya Mawakin Soyayya Both male And Female


Umar M Sharif

Zaku Iya Tun Tubar Su Ta Wan nan Numbers Kamar Haka.

08095874748, 07026667762
Ko Kuma 08099131430

Wish You All The Besy Azo Alafiya…..

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Comments are closed.