Sad News:- Allah yayiwa Mahaifin “Ummi Zeezee” Rasuwa ‘Yar Wasan Hausa Film

Allah Yayiwa Mahaifin Ummi Ibrahim Rasuwa Wadda Ankafi Sani Da Ummi Zee-Zee Yar Wasan Hausa Film industry.


Mahaifin Ummi Zeezee Ke An

“Mahaifin na Ummi Zeezee ya rasu ne a garin Jos, jihar Filato bayan ya sha fama da takaitacciyar rashin lafiya
Ummi Zeezee ta bayyana rasuwar mahaifin nata a shafinta na Istagram inda ta bayyana cewa Gatanta ya kare.


Baban Ummi Zeezee Da Mahaifiyarta

Muna masu Addu’ar Allah ya ji kansa da gafara, ya sa aljanna ce makomarsa, ya kuma bawa Ummi Da ‘yan uwanta hakurin rashin mahaifin nasu, Ameen

“Haka Kuma Ga Video Wakar Da Ankayi Ta Ta’aziya, Kuyi Download Sai Ku Kallah ji..

Ku Sauke Video Wakar Ta Annan…….!!

Download Allah_Ya_Jikan_Baban_UMMI_ZEE_ZEE Video

DOWNLOAD VIDEO NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.