[ Video ] An Aske Gashin Kan Jarumar Hausa Film “Nafisa Abdullahi” Kuma Andawo Mata Da Shi

Assalamu Alaikum ‘yan Uwa Maziyarta Wannan Shafi Namu Mai Albarka.

barkan ku Da Warhaka Dafatan Kowa Yane Cikin Koshi Lafiya.

Dafarko Anata Ce-cekuce Da Cewa Jarumar Nan Ta Hausa Film Mai Suna Nafisa Abdullahi Ta Aske Gashin Kanta Don Yin Wani Acting Na Wani Sabom Film Da Zaifito,

Kuma Anata Rade Radin Cewa Ta Kaucema Hanyar Musulunci Ta Aikata Abunda Ya Zama Haramun Ne A Islam.

Haka kuma Har Wasu ke cewa Duk Son Kudine Ya Rude Mata Ido Da Har Ta Yarda Anka Aske Mata Gashin Kanta Don Afifita Mata Kudi Fiye Da Nakowa A Cikin Film Din.
.
.
Ga HoTo Nan Kasa Da Anka Aske Mata Gashi


.
.
Toh Abun Ba Haka Yake Ba, Kuma Aske Gashin Kai Mai Sauki Ne Kuma Maida Shi Yafi Zama Sauki,

Domin Warware Wan nan Magana Dayi Na Cewa Aske Gashin Kai Yafi Komai Sauki Kuma Maidashi Yafi Aske Shi Sauki..

Ga Video Nan Kuyi Download Kugani Yadda Ake Aske Gashin Kai Kuma Adawo Dashi Cikin Sauki

Download Video Here

DOWNLOAD Video NOW

Comments are closed.