Music:- Sadiq M Sani Dadin Duniya Ace Munyi Da Mata

Sabuwar Waka Fitacen Shaharen Mawakin Na Na Kannywood Hausa Industry Ke Dauke Da Wakar Sa Da Yayi Sabuwa, Allah Ya Karo Basira (Sadiq M Sani Kano) Hotoro.

A Ita Dai Wannan Waka Ya Shiryata Be Ga Mata Domin Dune A Ga Komai Idan Babu Mata Toh Bazaiyi Dadi Ba.

A Cikin Wakarsa Zakuji Inda Yake Fada Cewa Dadin Duniya Ace Munyi Da Mata Komai Namu Sai Yazamto Mana Dai Dai Hab.

Ga Dai Wakar Nan Ku Sauke Kusaurari Mawakin Baku, Kada Kumanta Zaku Iya Tura Zuwa Facebook Twitter WhatsApp Groups Mungode.

Download Music Now
Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Wakokin Hausa.

Comments (0)
Add Comment