Bege:- Murjanatu Ambato Mai Kaunar Annabi Dole Yaso Ibrahim Inyasi

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Warhaka Barkan mu Da Sake Saduwa Da Ku A Dai Dai Wannan Lokaci. kamar Dai Yadda Kuka Sani Cewa Wannan Shafi Namu Na Pressloaded.com Shafin Dake Kawo Muku Abubuwa Kala Daban Daban Kamar Wakokin Begen ( ANNABI ) Da Dai Sauran Su.

Hakama A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Kasidar Bege Daga ( Murjanatu Ambato Record ), Wannan Bege Idan Ka Natsu Ka Saurere Shi Tabbasa Komai Ba Dan Darika Bane Sai Kaji Kana Son Sheikh ( Ibrahim Inyas) Domin Yayima Musulmai Da Musulunci Hidima.

Download Bege Now:- Babu Shakka Sheikh Ibrahim Inyas Ya Bada Jininsa Akan Ceto ilahirin Jama’a Kan Subi Hanaya Madai Daiciya, Haka Kum Sheikh Ibrahim Inyas Yana Kira Ga Musulmai Yadda Zasuyi Rikon Soyayyar ANNABI MUHAMMAD S.A.W da kuma Yadda Zamu Bautawa Allah Madaukakin Sarkin.

Download Bege Now

Munsamo Wannan Bege Daga Shafin :- www.Presshausa.com

Comments(0)
Add Comment