Wan’nan sabuwar waka CE Ta ( shehu ibrahim inyas ) Ta Mauludi Abuja Da Kaduna State.
Ita Dai Wakar Wadda dalibinku zulkiflu maqabuliya yashirya tare da maimabuliya lafiya- Bare-bari Allah Ya Kara Basira Da Ilimi Ameen
Download Music Now:- Mai takin,,,,,,, (TAFARKIN SHEHU MUKE) ‘Yan Uwa Kada Kumanta Zaku Iya Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s.
Download Bege Now
Mungode.