Music:- Rarara Karshen Tika Tika Tika Buhari Ya Aminci 2019

Yanzu Muka Soma Ugurzoma Da Ta Karbi Kashi A Hannun Ta, (Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara ) Ya Saki Wannan Waka Mai Take ( Karshen Tika Tika Tika Buhari Ya Aminci Zaiyi Takara 2019).

A Cikin Wakar Zakuji Yadda Hazikin Mawakin Ke Furta Malamai Daban Daban Kamar Yadda Baba Buhari Ke Son Gurin Taimakawa Talakawa Da Sauran Jama’ar Najeriya Baki Daya.

Download Music Now:- Rarara tsoho Maganin Mazan Gaba, Idan Aka CE Buhari Dai Baba 2019. kada Kumanta Zaku Iya Kasancewa Tare Damu A Wannan Shafi Namu Domin Download Na Wakokin Siyasa Da Na Zamani.

Download Music Now

Pls Kuyi Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s Mungode.

Ku Biyomu A YouTube Domin Samun Sababin Bidiyo Masu Zuwa……

Source© www.Presshausa.com

Comments(0)
Add Comment