Music:- Rarara Dan Karen Tsula Da Tsula, Ta Bare


A Cikin Wannan Lokaci Rarara Ya Saki Wata Sabuwar waka Da Yayiwa Gwamnan Jahar Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje Katimul Islam.

Rarara Ya Fitar Da Wannan Waka Ne Bayan An-Kammala Zaben Jahar Kano Wanda Aka Sakeyi A ranar 23-03-2019 Indah Wasu Me Ta Fadin Albarkacin Bakin Su Game Da Tazarcen #Ganduje.

Ga Dai Wakar Daga Bakin Mai Ita, Domin Hausawa Kance Waka A Bakin Mai Ita Tafi Dadi.

A Sha Sauraro Lafiya, Daga Shafin PressHausa.com Shafin Da Yayi Fice Fagen Kowa Muku Labaran Duniya Da Wakokin Siyasa.

Download Music Now
Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.