Music Sadiq Zazzabi Barsu Da Kansu Allah Aramuna Karfin Ka ( Sabuwar Wakar Abba Gida Gida )


 Kuke Ma’abota Son Wakokin Mawakin Nan Da Yayi Waka A Jahar Kano Aka Kaishi Gidan Yari Domin Yayiwa Gwamnatin Ganduje Waka Domin Rashin Gaskiya Da Take Sukawa.
A Yau Ma Mawakin Naku Baiji  Tsoroba Sai Dai Kara Kuzari Da Zare Dantse Da Fadin Gaskiya Duk Dacin ta Domin Hausawa Kance Sabo Tirken Wawa Komai Ka Sabayin Sa Da Wuya Ka Daina A Lokaci Daya.

Wannan Mawakin Naku Shine #Alh,Sadik,Zazzabi Mawakin Da Ya Zama Gagara Domin Ya Gagari Gwamnatin Ganduje Domin Shi Mawaki ne Mai  Fadin Gaskiya Da Shida Mai Gidan Sa Kwankwaso Baki Daya, Dukkan Su Basa Goyon Bayan Zalunci Da Mai Yinsa.

 Mawakin Shima Ya Fitar Da Wannan Wakarsa Domin Nuna Kishin Sa Zuwa Ga Abba Gida Gida Mai Cikakken Suna ( Abba Kabir Yusuf ) Don Rashin Adalcin Da Ake son Shukawa Domin Abba Kabir Yusuf Ne Yaci Zabe  Amman Suna Son Suyi Murdiya Watsar Da Abba Kabir Yusuf Wanda Shine Matasa Ke So Kuma Shi Yake Kishin Jahar Kano.

Ga Dai Wakar Tasa Nan Shima Kusha Saurari Lafiya.

Download Music Now
Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.