Music Sabuwar Waka Rarara Ta Leko Ta Labe A Kano ( Uban Abba Kano Muke Fata )


Jama’Barkan Ku Da Kasancewa TareDamu a Cikin Wannan Lokaci Barka Da Sake Saduwa Samau A Cikin Wannan Shafi Namunm Na PressHausa.com Shafin Da Yayi Fice A Cikin Yanar Gizo Fagen Kawo Muku Sababin Wakokin Siyasa.
-a Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Da Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Yayi Zuwa Ga Gwamnan Jahar Kano Umar Abdullah Ganduje.

Rarara Yayi Wannna Wake Ne Don Baiyana Jama’a Cewa ”Yan PDP Sunyi Handama Sa Babakere Kan Zaben Jahar Kano Da Aka Gudanae Na Zaben Gwamnan Jahar.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar:-

(1) Ta Leko Ta Labe

(2) Muntarwa Tsa Magudi  

(3) Wai Tsula Yana Fushi

(4) Wai Yaran Tsule Ne Ke Yin Magudi.

(5) Yau Tsula Ya Shiga Ha’ulai 

Ga Videon Sabuwar Waka Rarara Nan Da Yayiwa Gwamnan Jahar Katsina Na Cin Zaben Jahar Sa 2019.


Download Music Now
Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.