Music Aminu SD Hotoro Abba Kabir Yusuf Muke Bana Dai Munga Al-Ajab


Tirkashi Mai Madi Keyin Tallah Maziyartan Wannan Shafi Na Mu na PressHausa.com Yau Gamu Dauke Da Wakar Yaro Mai Lokaci Yaro Mai Waka Da Ilimi Yaro Kainuwa Dashen Allah.

Wannan Yaron Ba Kowa Bane Face Naku Mai Kaunarku Kuma Yaron Da Ya Taso A Sa’a Kuma Fatan  Mu Zai Zarce Domin Shine Tutarsa Ta Fara Haskawa Har Duniya Ta Dauka Cikin Dan Kan Kanen Lokaci Ya fitar  Da Wata Waka Bayan Rarara Ya Saki Tashi Sai Kuma Shima Ya Saki. A Lokacin Ne Jama’a Suka Rude Domin Yayi Nasarar Kasancewa Gwarzo Don Shi Kadai Ne Ya Saki Waka Tazo Ta Zarce Ta #Rarara A Cikin Kan Kanen Lokaci.

Wanda A Yanzu Haka  Jama’a Suka Kirashi Da Mawakin Da Ya Zarce #Rarara Kuma tabbas Hakan Take Domin ( Aminu SD Hotoro ) Waka Yake Da Ilimi Da Basira Cikin Kwanciyar Hankali. 

Babu Shakka Ku Saurari Wakar Hazikin Naku Tabbas Zaku Gasgata Hakan Domin Shine Yayi Wakar #Aja_Da_baya_Aje_Ayi_Dan_Mara Zan Kawo Muku Wakar Ko Ku Duba A Cikin Wannan Shafi Namu Bangaren Wakokin Siyasa Zaku Sameta.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar Tasa:-

(1) Abba Kabir Yusuf Ya Haye.

(2) Bana Dai Munga Al’ajab

(3) Yanzu Ashe Ruwan tudu Ya Karewa Dan Kada.

(4) likimo Kadimul Dala Ankoma Jagaliya.

(5) Abba Kabir Yusuf Muke Kuma Gamji Jarumin Ma Dauki Kaya.

Ga Wata Video Wakar Rarara Da Yayiwa Gwamnan Kano Da Muka Gani A YouTube Ga Video Kasa…..!!!


Download Music Now
Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.