Audio Sabuwar Wakar Wazirin Rarara A Kano Ba’asan Maci Tuwoba


Masoyan Wannan Shafi Namu Na PressHausa.com Barkan Ku Da Wanna Lokaci, kamar Dai Yadda Muka Saba Kawo Muku Wakokin Siyasa A Yau Ma Muna Dauke Wata Sabuwar Waka Ta Gwamnan Jahar Kano.
Kamar Dai Yadda Kuka Saba Jin Wakokin Siyasa Da Dama A Wanna Shafin Na PressHausa Baku Ban-Bance Wayen Ya Rera Wakar  A Yau Kuna Tare Da Yaro Mai Lokaci Na Tare Da Manaya Ko Nace Muku Mai Gida Yaron Mai Gida #Alh_Yahaya_Madawaki Wanada Ake Kira Da #Wazirin_Rarara.

Yayi Wannan Waka Ne Akan Zaben Jahar Kano A Cewarsa A Kano Ba’asan Maci Tuwoba Domin Har Yanzu Tana Kasa Tana Dabo kan Zaben Jahar Kano, Su Tsula Suna Ta Kullah Magudi.

Ga Taken Wakar Lamar Haka:- ( A Kano Ba’asan Maci Tuwoba Abba Ko Uban Abba ).

Ga Wani Video Aakar Rarara Da Ya Yiwa Gwamnan Jahar Katsina Don Murnar Ya Kashe Zaben Gwamna 2019.


Download Music Now
Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.