Music Sabuwar Wakar Rarara Tsula Ko Daya Bai Ciba


Babu Shakka Rarara ne Yazamto Ja Gaba A Cikin Mawakan APC Da Kasarnan Najriya Baki Daya,

A Cikin Wanann Lokaci Rarara Ya Sake Fitar Da Wata Waka Mai Taken ( Tsula Ki Daya Bai Ciba ) Wakar Da Ta Taba ”Yan Kwankwasiya  Da ”Yan PDP Domin Abinda Ya Tabo Hanci Idanu Ta Ruwa Sukeyi.

Ga Duk Mai Sauraren Wakokin Rarara Idan Yayi Download Na Wannan Waka Ya Saurari Mawakin Zai Gane Cewa Rarara Yayi Kamalai Masu Harshen Damo Zuwaga ”Yan PDP Dama Kwankwasiya Baki Daya.

Ga Wakar Nan Kasa Ku Taba Alamar Download Sai Ku Sauke A Kan Wayar Ku, Ko Computer Mungode Kada Ku Manata Kuyi Share Zuwa Facebook, Twitter WhatsApp Da Dai Sauran Su.

Download Music Now
Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.