Music Sabuwar Wakar Rarara Matan Kaduna Dodar


Ina Kuke masoya Wakokin Siyasa Kuma Mason Wakokin (Dauda Kahutu Rarara ) Mawakin Da Yayi Fice A Cikin Duniya Baki Daya Sajen Wakokin Siyasa.A Wannnan Lokaci Muna Dauke Da Sabuwar wakar Sa Da Yayiwa (Hadiza Barabe) Matai Makiyar Gwamna El-Rufa’i  Wadda Ta Kasan CE, Kadan Garuwar Bakin Tulu Domin A Kwanakin Baya Jama’a Na Ta Ce-Cekuce Kan Baza’A Tsaida Ita Ba a Matsayin Mai Gajiyar Gwamnan Kaduna ba.

Gwamna El-Rufai Yayi Murna Ya Ji Dadi So Sai Don Ganin Yadda Jama’a Suka Goya Masa Bayan Da Har Aka Tsaida Mai Hadiza Balarabe, A Matsayin Mai Tayashi Aiki.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar.

(1) Matan Kaduna Dodar

(2) Hadiza Balarabe Itace Matai Jamiyar El-Rufai

(3) Bana Ga Bononza Mata Nasan Kishi Gare Ku.

(5) Sai Na Fada Tilas A Bido A Baku Mata.

(6) Ku Ar Gaba Har Gidan Sarki Mata.

Ga Dai Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya.

Download Music Now
Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.