Nusic:- Sabuwar Wakar Rarara Dodar Ta Tabbata Zabe Ya Kammala


Alhmdlh….!!! Ala kullihalin, Kamar Dak Yadda Allah Ya Kaddarta Tin Ana Fading Cewa Za’ayi Zabe Ko An Daga Zabe Jama’a Nata Korafi Kan Daga Zabe Sai Gashi Lami Lafiya Zabe Yazo Anyi Angama Lafiya Kalau.

A Wannna Lokaci Yaku Masoya Wakokin Shahararren Mawakin Siyasa Na Kasa (Alb Dauda Adamu Kahutu Wanda Kukafi Sanih Da Suna (Rararan Waka).

A Yau Yazo Muku Da Wata Sabuwar Waka Dayi Don Tayaku Murnara Baba Buhari Ya Lashe Zaben 2019 Lamar Dai Yadda Kowa Yasani Cewa Anyi Dauki Ba Dadi Da Jamiyar Adawa PDP Amman Yanzu Ta Zamo Gawa.

Ga Baitin Wakar Kamar Haka:- 

(1) Dodar Ta Tabbata 

( 2) Ligidi Na Kasa 

(3) Tinkwalma Tinkwal

(4) Kaduna Titunan Dogo Nan

(5) A Sanar Dasu Shirin Magu NA nan

(6) Zabe Ya Kammalah

(7) Buhari Yayiwa ”Yan Wawa Sintir

(8) Fada Da Al-Jani Va Riba Bane.

Ga Dai Wakar Nan Nasoya A Sha Sauraro Lafiya.

Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.