Music:- Wazirin Rarara Masu Gudu to Su Gudu ( 2019 Audio )

”Yan Uwa Masoya Wakokin Rarara Toh Ga Baku Mai Kaunar Ku, Wazirin Rarara  ( Yahaya Madawakin ) Dan Jahar Naija State.

Yahaya Madawakin Shima Ya Sake Fitar Da Wannan Waka Kamar Yadda Mai Gudan Sa Dauda Kahutu Rarara Ya Fitar Da Nashi A Cikin Wakar Tasa Zakuji Baitukan Kamar Haka:-

(1) Babu Wurin Gudu

(2) Munbisu Da Lalama Sun Mana Handama

(3) Karya Bana Ta Kure,

(4) APC CE Kan Tudu.

(5) Babu Wurin Gudu.

(6) kai Ku Tare Mana.

Ku Dannah Kan Download Nan Kasa:-

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.