Audio Nura M Inuwa Mulkin Kasata Sai Mai Gidana Baba Atiku Part (2)


Assalamu, Alaikum Masoyan Wakokin Shahararen Mawakin Nan Na Kannywood Nura m Inuwa, Mawakin Da Yayi Fice A Cikin Masana’antar Nawakan Hausa Na NASA Baki Daya.

A Yau Munxo Muku Da Wata Sabuwa waka Da Yayi, Bayan Kwanakin Baya Ya Saki Wata Waka Mai Take ( Baba Atiku Fito Jirgin Tafiyar Talakawa ).

Download Music:- Yau Kuma Ya Sake Fitar Da Wannan Sabuwar Waka Mai Taken ( ) Waka CE Ta Biyu Da Ya Sake Fitarwa Don Nuna Kishin Sa Da Goyon Bayansa Ga Mai Gidan Sa Atiku Abubakar.

Download Music:- Atiku Abubakar Mai Take ( Mulkin Kasata  Sai Mai Gida Na.) By Nura M Inuwa Mawakin Kannywood Da Ya Shahara A Cikin Najeriya Baki Daya.

Download Music Now
Kusha Sauraro Lafiya Dan Allah Kuyi Share Zuw Wasu Groups Da Facebook Pages, Mungode.

Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.