Music Rarara Sati Daya Mai Zuwa Su Dan Lukuti Sun Kife

Tab Dijam Wannan Karon Kau Atiku Abubakar  Ya Kira Ruwa Domin Ko Mawaka Aka Barshi Da Su Ba Zai Iya Da Suba, Kada Ku Manta Kuna Tare Sa Baban Shafin Wakokin Siaysa www.Pressloaded.com.
Ga Wata Sabuwar Waka Da Rarara Ya Sake Yi Kan Cewa (Sati Daya Mai Zuwa Su Dan Lukuti Sun Kife ).

A Cikin Wakar Ta Rarara Idan Kuka Saurar Da Kyau Zakuji Inda Mawakin Me Cewa ( Kyake Kowa Baba ) Talakwa Na Fadin Baba Sai Ka Haye, Kayi Hakuri Baba.

Ga Baitukan Wakar Kamar Haka:- 

(1) Sati Daya Maj Zuwa Su Dan Lukuti Sun Kife

(2) Talakawa Ba Fadin Buhari Sai Ya Haye.

(3) Talakwa Sai Kunsha Jar Miya.

(4) Duk Wasu ”Yan Kulle Kullen Anyifa An Gama.

(5) Tsoho Zabin Talaka.

Ga Kuma Video Wakar Na. kasa Ku Kallah:-

Download Music Now

Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.