Music Allah Ka Nakkasa PDP Su Atikulated ( Jamil Jadda )


Assalamu Alaikum ‘Yan Uwa Maza Da Mata Maziyartan Wannnan Shafi Namu Na Presshausa.com Shafin Da Yayi Fice A Cikin Duniya A Fagen Kawo Muku Sababin Labarai Da Wakoki Siyasa Da Na Zamani.
A Yau Muna Dauke Da wata Sabuwar Waka Da Hazikin Mawakin Nan Naku Mai Kishin Ku Da Yayi Radda Ga ”Yan PDP.

Alh Jamil Jadda Yayi Wannan Waka Ba Don Komai Ba Sai Don Roko Ga Allah Ya Basu Sa’a Suci Zaben Nan Na 2019.

Yayi Roko Na Musamman A Cikin Wakarsa Dokin Wannan Zabe Da Aka Daga Sunga Yadda Ake Shirin Yimusu Magudi Wanda Ankama ”Yan PDP Da Akwatuna Da Kuri’u, Amman. Allah Ya Tona Musu Asiri. 

Download Music Now:- Jamil Jadda Wakar Ya Allah Ka Nakkasan ”Yan PDP Wanda Duk Bai Bartaba Sashi Niyasu, Allah Ya Karawa (Alh Jamil Jadda ) Basira Da Ilimi Ameen.

Download Music Now
Pls Kuyi Share Zuwa Groups.

Source From © ww.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.