Music+Video Rarara Aikin Gama Ya Gama Da Baban Chinedu

APC Sak Daga Sama Harkasa, Asslamu Alaikum Masoya Shafin Mu Na PressHausa.Com Da Muke Kawo Muku Sababbin Wakkkin Siyasa Da Na Zamani.

A Yau Muna Sauke Da Wata Sabuwar Wakar Rarara Da Baban Chinedu Tare Da ( ) Duk A Cikin Wakar ( Aikin Gama Ya Gama ).

Ita Ma Wannan Waka Rarara Yayi Tane Don Daga Zaben Nan Da Akyi Zuwa 26-02-2019, Wanda Ya Janyo Ce-Ce-kuce A Idon Duniya.

Ga Kadan Daga Cikin Wakar Kamar Haka:-

(1) Aikin Gama Ya Gama

(2) APC Jamiyar Mu Daga Sama Har NASA

(3) Sati Daya Anjima 

(4)  Baba Sai Kayi Takwas Talaka Sai Ya Sha Jar Miya.

(5) Dacijo Hana Gardama.

Ga Kuma Bidiyon Wakar Nan Kasa Kusha Kalllo Lafiya.

Download Music Now

Source www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.