Music Sabuwar Wakar Rarara Daga Sama Har Kasa

Yanzu Muka Soma Inji Ugurzoma Da Ta Karbi Kashi A Hannu, Har Wayau Dai Shafin Naku www.Pressloaded.com

Mawakin Ku Dai Har Wayau Dai ( Dauda Kahutu Rarara ) Ke Tare Da Ku A Cikin Wannan Wakar Sa, Yane Cewa ” Daga Sama Har Kasa ” Sako Na Baba Buhari 2019.

Wannan Sakon Ya Fito Ne Daga Gidan Mulki Fadar Shugaban Kasa Ta Muhammad Buhari Sak Za’ayu APC Dodar.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar Ta Rarara.

(1) Daga Sama Har Kasa

(2) Sak Zamuyi Inji Baba Buhari Bawai Ba.

(3) Baba Buhari oyoyo

(4) Barka Da Zuwa Baba Buhari Oyoyo.

(5) Ganduje Na Baba Buhari Oyoyo.

(6) Talakawa Nata Baba Buhari Oyoyo.

Kadan Ke Nan Daga Cikin Wakar Sa.

A Sha Sauraro Lafiya.

Download Music Now

Source www.Pressloaded.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.