Music:- Rarara Ligidi Kazo Da Kudinka Kasha Duka Ft Baban Chinedu ( Remix 2 )


Assalmu Laikum Masoyan Wakokin Hausa Da Na Siyasar Har Wayau Dai Kuna Tare Da Shafin Pressloaded.com Shafin Da Yayi Fice A Cikin Duniya Fagen Kawo Muku Sababin Wakokin Siyasa Na Mawaka Daban Daban,

Babu Shakka Yau Mawakin Naku (Rarara) Ya Sake Fitar Muku Da Wata Sabuwar Wakar Sa Mai Taken ( Ligidi Kazo Da Kudi Kasha Duka) Wakar Da Taci Tura Fagen Ce-ce Kuce Da ‘Yan PDP Keyi Kan Cewa Ya Zama Dole A Dauki Maki Kan Mawakin Rarara.

Amman Da shike Allah Da Ikonsa Babu Inda Mawakin Yayi Zagi Ko Nuni Dacewa Ga Wanda Yayiwa Wannan Wakar Akan Raddi, Sai Dai Cewar Mawakin Har Kullun Sai ( Anyiwa PDP Zigidir ) Da Saman Da Kasan Sai Baba Buhari.

Ga Sunan Mawakan Dake Cikin Wakar Kamar Haka:- 

(1) Dauda Kahutu Rarara

(2) Baba Chinedu 

(3) Fati Kawo

Dukan Su Kowa Yayi Sharhi Akan PDP Kuma Babu Zagi Ko Cin Zarafi Sai Dai Kalma Mai Harshen Damo Ga Mai Ilimi Ne Ke Ganewa.

Ku Shiga Nan Kasa Domin Sauke Wakar A Kan Wayoyin Ku Ku Saurara Kuji.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.