Music:- Rarara, Jamil Jadda, Isyaku Forest Yala A Cikin Wakar Bandarahu Ganduje

Sabuwar Waka Ke Nan Da Mawakan APC Sukayiwa (Dr Umar Abdullahi Ganduje) Gsamnan Jahar Kano State. Kada Kumanata Kuma Tare Da Shafin www.Pressloaded.com Shafin Da Ya Zama Nadaya A Fagen Kawo Muku Wakokin Shiyasa Daban Da Danban A Duniyar ‘yanar Gizo. 

Ga Sunayen Mawakan Kamar Haka Tare Da Mai Buga Musu Kida A Studio, (1) Dauda Kahutu Rarara (2) Jamil Jadda Dan Garko, Maaakin I stand With Baba Ganduje (3) Aminu Afandaj:- Wanda Shine Ya Doka Kidan Wannan Waka Mai Taken (Bandarahu Ganduje).

Zakuji Muryar Mace Daga Cikin Wakar, Wannan Ba Kowa Bace Face ( Murjanatu ‘Yar Baba ) Mao Wakokin Begen Annabi Fiyayayyen Halita Kano State.

A Cikin Wakar Su Zakuji Yadda Suke Koda (Katimul Islam Ganduje) wanda Kowa Yasan Da Cewa Ganduje Shine Gwamnan Kano Kuma Shi Suke Son Ya Sake Mai-Maitawa A Jahar Kano 2019.

Mawakan A Jere Kamar Haka:-

(1) Radar

(2) Jamil Jaddah Dan Garko

(3) Ibrahim Yala

(3) Isyaku Forest

(5) Murjanatu ‘Yar Baba.

(6) Aminu Afandaj 

(7) Ado Gwanja

(8) Baban Cinedu.

Gareku Masoyan Wakokin Mawakan APC, Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya.

Download Music Now

Source From:- www.Pressloaded.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.