Connect with us

Politics Song

Music:- Wazirin Rarara Dala Ko ‘Yanci (Sabuwar Waka)

Published

on

- Advertisement -

Rana bata karya…

A yayin da mutane suke ta korafi akan na dade ban saki waka ba, toh ina ma masoya na albishir da sabuwar waka ta mai taken “DALA KO YANCI”. 

Nayi wakar ne domin jin dadi masoya ne nagode ina fatan zaku cigaba da bibiyar wakoki na a shafin Www.pressloaded.com daga naku wazirin rarara 

SANNAN

Ina maku albishir da sabbin wakoki na kamar haka:-

1. Ga Buhari Ga Kuku

2. Nasarorin Gwamnatin Buhari

Nagode…..

Download Music Now

Source www.Pressloaded.com

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *